iqna

IQNA

Tushen Kur'ani a yunkurin Imam Husaini (a.s)
IQNA - A cikin wasu hadisai umarni da kyakkyawa da hani da mummuna shi ne teku, wanda sauran ayyukan alheri a gabansa ba su wuce digo ba.
Lambar Labari: 3491506    Ranar Watsawa : 2024/07/13

Daya daga cikin hanyoyin da za a tabbatar da daukar nauyi a tsakanin al'umma shi ne umarni da kyakkyawa da hani da mummuna .
Lambar Labari: 3487763    Ranar Watsawa : 2022/08/28